Wednesday, 20 December 2017

Kalli Hadiza Gabon a gabar ruwa

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan a wannan hoton nata da take zaune a bakin wani ruwa, Hadizar dai take kasar Hadaddiyar daular larabawa yawan shakatawa, hoton ya kayatar sosai.


Muna mata fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment