Tuesday, 5 December 2017

Kalli hoton Ali Nuhu na kuka amma a fim

Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu kenan a wannan hoton nashi da aka dauka lokacin yin wani fim yana hawaye. Alin yace yana matukar son sana'arshi, anawa Ali Nuhu lakabi da Sarkin Kannywood, saboda irin jajircewar da yake nunawa wajan shirya fina-finan Hausa.


Muna mishi fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment