Saturday, 16 December 2017

Kalli hotunan fadawa mata, a shirye-shiryen hawan Daba na cikar garin Kaduna shekaru 100 da kafuwa

Fadawa 'yan mata kenan rike da bindigu a shirye-shiryen bikin hawan Daba da za'ayi dan murnar cikar garin Kaduna shekaru Dari da kafuwa, bikin zai samu halartar manyan mutane da kuma sarakunan gargajiya daga sassa daban-daban na kasarnan.Hoton na fadawan mata ya dauki hankulan mutane, inda wasu suka rika mamakin dama akwai fadawa mata?, Muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment