Saturday, 23 December 2017

Kalli hotunan filayen da za'a buga gasar cin kofin Duniya a ciki na kasar Rasha

Rostov Arena
Ranar 14 ga watan Yuni na shekarar 2018 ake saran fara buga wasan cin kofin kwallon kafa na Duniya da za'a buga a kasar Rasha, kasashe 32 zasu fafata a wannan wasan, kuma za'a buga wasanni 62, za'ayi amfani da filayen kwallon kafa guda 12 wajan yin wadannan wasanni.

A nan hotunan filayen da za'a buga gasar cin kofin Duniyarne.
Hoto na sama shine filin wasa da ake cewa Rostov On-dov.

Luzhniki Stadium
Wannan hoton na sama dana kasa kuwa filin wasane da ake cewa Luzhniki, a cikinshine za'a buga wasan farko wanda za'a buga ranar 14 ga watan Yuni sannan kuma a cikine za'a buga wasan karshe wanda za'a buga ranar 15 ga watan Yuli.

Ga sauran hotunan filayen kwallon da sunayensu a kasa.

Saint Petersburg Stadium
Saint Petersburg 

Fisht Stadium
Sochi
Ekaterinburg Arena
Ekaterinburg
Kazan Arena
Kazan
Nizhny Novgorod Stadium
Nizhny Novgorod.
  Samara Arena
Samara.
Mordovia Arena
Saransk
Volgograd Stadium
Volgograd
Spartak Stadium
Moscow
Kaliningrad Stadium
Kliningrad
Stadiumguide
Mirror.uk

No comments:

Post a Comment