Friday, 29 December 2017

Kalli hotunan Hadiza Gabon cikin wani yanayi na shakiyanci da baka taba gani ba

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan a wani irin yanayi da ba'a saba ganinta a cikinshiba, Hadizar dai ta bayyana cewa wanan yanayin nata na shakiyancine, gatanan dai za'a iya ganin gashin kanta ya zubo gaban fuskarta a wadannan hotunan.

No comments:

Post a Comment