Tuesday, 19 December 2017

Kalli hotunan murnar samun ciki da dan majalisar jihar Kaduna, Haruna Mabo da matarshi suka dauka

Dan majalisar jihar Kaduna, Haruna M.A Inuwa Dogo Mabo kenan a wadannan hotunan tare da matarshi suna murnar samun cikin da take dauke dashi, ma'auratan dai sun dauki hotuna kala-kala da sukaja hankulan mutane sosai.Muna fatan Allah yasa a sauka lafiya.
No comments:

Post a Comment