Saturday, 2 December 2017

Kalli jirgin sama na farko da ya fara sauka a Arewa

Wannan jirgin shine jirgi na Farko da ya fara sauka a Arewacin Najeriya, jihar Kano a shekarar 1910, shekaru dari da bakwai kenan da suka gabata, za'a iya ganin waau masu sarautun gargajiya sunzo suna kallon jirgin a wannan hoton.
Hausa literature.

No comments:

Post a Comment