Sunday, 17 December 2017

Kalli katin taya murnar zagayowar ranar haihuwa da jikar shugaba Buhari ta bashi

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan yake duba katin taya murnar zagayowar ranar haihuwarshi da jikarshi, Zulaihat ta bashi, hoton ya kayatar sosai.


No comments:

Post a Comment