Saturday, 2 December 2017

Kalli kayataccen dakin shakatawa na me kudin Duniya

Wannan dakin shakatawane na me kudin Duniya da ake kira da Bill Gates, gurin ya kayatar, Ga kujerun alfarma, ga kifaye na shawagi a cikin gilashin kwalba.

No comments:

Post a Comment