Saturday, 9 December 2017

Kalli kayataccen dakin taron da akayi hidimar bikin Maryam Indimi da Angonta Mustafa

Ana cikin shagalin bikin diyar Hamshakin attajirin dan kasuwa, Maryam Muhammad Indimi da Angonta Mustafa, wadannan hotunan dakin taron da akayi daya daga cikin shagalin bikinne da kuma yanda aka kayatashi.Masu shirya hidimar biki na musamman ne aka baiwa aikin shirya dakin taron, kuma ko ba'a fada ba, naira tayi kuka, gurin ya birge.No comments:

Post a Comment