Saturday, 16 December 2017

Kalli kayatattun hotunan Rahama Sadau daga kasar Cyprus

Fitacciyar korarriyar tauraruwar fina-finan Hausa da turanci Rahama Sadau kenan a wadannan hotunan nata data dauka daga can kasar Cyprus inda take karatu, Rahamar dai ta dauki hotunanne daya a gaban madubi daya kuma a gabar wani ruwa inda take shakatawa.


Tana sayene da wata bakar riga ta musamman dake dauke da rubutun aunanta a jiki.
Hotunan sun kayatar.

No comments:

Post a Comment