Wednesday, 20 December 2017

Kalli kayautar da shugaban kasar Nijar yabaiwa Gwamnan jihar Katsina

Shugaban tawagar gwamnonin da suka wakilci shugaban kasa Muhammadu Buhari a kasar Jamhuriyar Nijar ranar Litinin din data gabata wajan bikin ranar 'yancin kasar ta Nijar inda suka cika shekaru 59 da samun 'yancin kai, Gwamna Aminu Bello Masari na jihar Katsina kenan yake amsar kyautar doki da rakumi daga hannun shugaban kasar Nijar din Mahamadou Issoufo.Gwamnonin Yobe, Borno da Katsinane hadi da karamar ministar harkokin kasashen waje suka wakilci shugaba Buhari a Nijar din.

No comments:

Post a Comment