Monday, 11 December 2017

Kalli kek na musamman da Abdul M. Sharif yayi shagalin zagayowar ranar haihuwarshi dashi

A jiyane jarumin fina-finan Hausa, Abdul M. Sharif yayi murnar zagayowar ranar haihuwarshi,  wannan kek din na musammanne da aka rubuta sunanshi a jiki da kuma hotonshi da aka manna yayi amfani dashi wajan yin shagalin zagayowar ranar haihuwar tashi.Muna kara tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu albarka.


No comments:

Post a Comment