Friday, 15 December 2017

Kalli kwalliyar Juma'a ta Ali Nuhu

Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu(Sarki) kenan a wannan hoton nashi daya sha kwalliya, ya aikewa da masoyanshi sakon barka da Juma'a, Muna mishi fatan Alheri.
No comments:

Post a Comment