Friday, 29 December 2017

Kalli kwalliyar Juma'a ta Ali Nuhu

Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu, Sarki kenan a wannan hoton daya sha kwalliyar Juma'a, yayiwa masoyanshi gaisuwar barka da juma'a a dandalinshi na sada zumunta da muhawara, muna mishi fatan Alheri.No comments:

Post a Comment