Friday, 15 December 2017

Kalli kwalliyar Juma'a ta Fati Muhammad

Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, me kula da harkar mata ta gidauniyar tallafawa mutane ta tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar me suna Atiku Cares kenan, Fati Muhammad, a wannan hoton nata data sha, kwalliyar Juma'a.


Muna mata fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment