Saturday, 9 December 2017

Kalli kyakkyawan hoton Zahara Buhari da mijinta Ahmad Indimi

Diyar shugaban kasa, Zahara Buhari kenan a wannan hoton tare da mijinta, Ahmad Indimi, hoton nasu ya kayatar sosai, muna musu fatan Aljeri.
No comments:

Post a Comment