Thursday, 28 December 2017

Kalli kyakkyawan hoton Zahara'u Shata da 'ya'yanta

Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, Zahara'u Shata kenan tare da 'yayanta a wannan hoton nasu da sukayi kyau, muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment