Friday, 8 December 2017

Kalli kyauta ta musamman da gwamna Ganduje yake baiwa duk wani babban bakonshi daya ziyarceshi

Kamar yanda ake iya gani a wadannan hotunan, gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano yana da wata kyauta ta musamman da yake baiwa manyan bakinshi a duk lokacin da suka ziyarceshi, shugaban kasa Muhammadu Buhari shima ya amshi wannan kyauta ta Ganduje.Kyautar ta fara daukar hankulan mutane an fara tambayr ko meye a cikinta?

No comments:

Post a Comment