Monday, 11 December 2017

Kalli kyautukan da Adam A. Zango ya baiwa wadanda suka lashe gasar rawa da ya saka ta shirin fim dinshi na Gwaska

Wadannan kyautukan kaya da kudadene da wayoyi da tauraron fina-finan Hausa, kuma mawaki Adam A. Zango ya baiwa wadanda suka lashe gasar rawa da ya saka a kwanakin baya na wakar sabon fim dinshi na Gwaska.A daren yaune Adamun ya bayar da wannan kyautuka a garin Kano, lokacin wata ganawa da yayi da masoyan nashi a wani taro na musamman daya shirya.
Wasu da suka shiga gasar da akewa lakabi da Fahad Dance Group ne sukayi nasarar zama na daya.


No comments:

Post a Comment