Friday, 8 December 2017

Kalli kyawawan hotunan yara almajirai da suka dauki hankulan mutane

Wata me daukar hoto a jihar Cross-Rivers ta hadu da wadannan yaran wanda suke bara akan titi , ta bayyana cewa irin wadannan kyawawan yaran bai kamata a barsu suna yawo akan titi ba, tayi kira da a yada hotunan har sai mahukunta sunyi wani abu akan kawar da yara masu yin bara akan titi.Mutane da dama sun nuna soyayya ga wadannan hotunan.


No comments:

Post a Comment