Thursday, 14 December 2017

Kalli ministan matasa da wasanni, Solomon Dalung cikin kayan gargajiya

Ministan matasa da wasanni, Solomon Dalung kenan a wadannan hotunan nashi daya saka kaya irin na gargajiya rike da kwari da baka yana shirin harbawa, hotunan sun kayatar sosai, musamman ace ministane guda irin haka.

No comments:

Post a Comment