Thursday, 21 December 2017

Kalli Ronaldo cikin bakaken kaya

Tauraron dan wasan kwallon kafa, Cristiano Ronaldo kenan a wannan hoton nashi daya sha bakaken kaya da bakin gilashi, Cristiano Ronaldo ya bayyana cewa ba'a taba yin hazikin dan kwallo kamarshiba.

No comments:

Post a Comment