Thursday, 28 December 2017

Kalli Sa'adiya Kabala na shan kankara cikin sanyinnan

Yayin da ake cikin yanayin sanyi, mutane da dama na gujewa ruwan sanyi da samun gurin da za'aji dumi, sai ga jarumar fina-finan Hausa, Sa'adiya Kabala ta saka wannan hoton nata inda take rike da ledar ruwa me kankara a ciki.Abin dai ya dauki hankulan masoyanta, dan kowa zaiyi mamakin ganin mutum na shan kankara a irin wannan yanayi. Ko da gaskene ta sha din ko kuwa tsokanace takeyi?.  

No comments:

Post a Comment