Friday, 15 December 2017

Kalli sarkin Kano M. Sanusi na II na wasa da jikokinshi

 Me martaba sarkin Kano, Muhammad Sanusi na II kenan da jikokinshi yana wasa dasu, munawa sarki fatan Alheri da kuma Allah ya kara lafiya da nisan kwana.

No comments:

Post a Comment