Thursday, 21 December 2017

Kalli wakar da Adam A. Zango ya rera a kasar Ingila

Bayan daya bayyana cewa masu mishi gyara ifan yayi turanci su shafamai lafiya, Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki Afam A. Zango ya bayyana wata waka daya rera a birnin Landan na kasar Ingila.Wakarnan tashi ta Skelebe ce wadda aka sani ya kara rerata a birnin landan, a cikin dandanon bidiyonnan na sama, za'a iya ganin Adamun yana waka a bakin titi kuma ga turawanan a bayanshi.

Dan ganin yanda abin yake sai a kalli bidiyon sama.

No comments:

Post a Comment