Tuesday, 5 December 2017

Kalli wanda ya kafa tarihin tukin mashin a tsaye mafi nisa a Duniya

Dan kasar Indiya kenan, Ratnesh Pandey daya kafa tarihin mutum na farko a Duniya da yayi tafiyar kilomita sama da talatin yana tsaye akan mashin, ya kafa wannan tarihine a shekarar 2015, kuma sunanshi ya shiga kundin tarihin abubuwan bajinta na Duniya.

No comments:

Post a Comment