Thursday, 7 December 2017

Kalli wani tsohon hoton Rahama Sadau

Wannan wani tsohon hoton tauraruwar fina-fina  Hausa da turancine Rahama Sadau da wani abokinta ya saka a dandalinshi na sada zumunta da muhawara, a yaune dai Rahamar take murnar zagayowar ranar haihuwarta.Muna tayata murna.

No comments:

Post a Comment