Monday, 18 December 2017

Kalli wani tsohon hoton shugaba Buhari

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a hannun hagu cikin wannan tsohon hoton da aka dauke shekaru da dama da suka gabata lokacin yana matashi a aikin soja, jiyane dai shugaban yayi murnar cikarshi shekaru saba'in dabiyar a Duniya.


Muna kara tayashi murna.

No comments:

Post a Comment