Wednesday, 20 December 2017

Kalli wani tsohon hoton shugaba Buhari da aka bashi sarautar sarkin yaki

Wannan wani tsohon hoton shugaban kasa, Muhammadu Buharine da aka dauka a shekarar 1985 lokacin da Ohiniyi Alhaji Muhammad Sani Omoliri yake bashi sarautar sarkin yaki a garin Okene na jihar Kogi.


No comments:

Post a Comment