Sunday, 17 December 2017

Kalli wani zane da katin taya murna zagayowar ranar haihuwa da aka yiwa shugaba Buhari

A yau Lahadine, shugaban kasa, Muhammadu Buhari yake murnar zagayowar ranar haihuwarshi inda ya cika shekaru 75 da haihuwa, anata mikawa shugaban kasar sakunan taya murna.Anan wani zanene na shugaban kasar da wani yayi sai kuma katin taya murna da ma'aikatan gwamnatin tarayya suka hadamai. Muna kara yatashi murna.

No comments:

Post a Comment