Friday, 15 December 2017

Kalli wani zanen barkwanci da aka yiwa Ahmad Musa

Tauraron dan kwallon kafar Najeriya, Ahmad Musa kenan dake takawa kungiyar Leicester ta kasar Ingila leda, ya saka wannan hoton a dandalinshi na sada zumunta da muhawara a wannan satin, inda aka ganshi cikin dusar kankara babau kayan sanyi.Wani ya dauki wannan hoton nashi yayi wani zane me kama dashi abin ban dariya, zanen ya kayatar da wasu daga cikin masoyanshi. Muna mishi fatan Alheri.


No comments:

Post a Comment