Wednesday, 20 December 2017

Kalli wani zanen Sani Danja

Tauraron fina-finan Hausa da turanci, Sani Musa Danja, Zaki kenan a wannan zanen da akayi na wani sabon fim din turanci daya fito a ciki.

No comments:

Post a Comment