Tuesday, 19 December 2017

Kalli wasu hotunan diyar shugaban kasa, Zahara Buhari da suka dauki hankula

Anan wasu hotunan diyar shugaban kasa, Zahara Buhari ne da suka dauki hankulan mutane aketa yabawa, jiyane dai Zaharar tayi murmar zagayowar ranar haihuwarta inda ta cika shekaru ashirin da uku a Duniya.



Muna mata fatan Alheri.



No comments:

Post a Comment