Tuesday, 19 December 2017

Kalli wata mota da tayi lodin wuce kima

Wannan wata motace da jami'an kula da hanya suka kama da tayi wani irin mummunan lodin kaya, wannan indai neman kudine toh, Allah ya kiyaye, zai iya karewa da asara idan kuma zalamace, toh dama Masu iya magana na cewa, kwadai mabudin wahala.
Allah ta bamu ikon kiyayewa.

No comments:

Post a Comment