Wednesday, 13 December 2017

Kalli yanda aikin mayar da titin Kano zuwa Maiduguri tagwayen hanyoyi ke gudana

Aikin mayar da titin Kano zuwa Maidiguri tagwayen hanya kenan dake gudana karkashin gwamnatin shugaba Buhari, ana zuba kwalta aiki fara kammaluwa yanda akeso.Muna fatan Allah ya ba baba Buhari iko yaci gaba da sauke nauyin talakawa dake kanahi.No comments:

Post a Comment