Tuesday, 19 December 2017

Kalli yanda aka kayata wannan Keke Napep din dan murnar ranar 'yanci ta kasar Nijar

A jiyane kasar Jamhuriyar Nijar sukayi murnar zagayowar ranar 'yancin kasar, wannan wani keke Napep ne da aka kawata da fenti kalar tutar kasar kuma aka rubuta sunayen jihohin kasar a jiki dan munar ranar 'yancin.Ko daga nan gida Najeriya shugban kasa, Muhammadu Buhari ya aika da wakilanshi, gwamnonin Katsina, Yobe dana Borno inda suka halarci taron ranar 'yancin na kasar ta Nijar, muna tayasu murna.

No comments:

Post a Comment