Friday, 29 December 2017

Kalli yanda ake karatu cikin sauki

Wasu daga cikin jaruman fina-finan Hausa da suka samu zama jakadun jami'ar koyi da kanka ta, NOUN a takaice, sun fara nuna irin yanda yake da sauki mutum yayi karatu a wannan jami'a, a lokaci guda kuma yana gidanar da sana'arshi.A wasu kayatattun hotuna da suka dauka, kamar yanda ake iya gani, suna yin talla ko kuma a bakin kasuwanci, ya nuna irin yanda kowa zai iya amfana da karatu a wannan jami'a. Abin ya kayatar.
Daga cikin jaruman akwai, Mansurah Isah, Samira Ahmad, Tijjani Asase, Umar Gombe.No comments:

Post a Comment