Sunday, 24 December 2017

Kalli yanda akewa Adam A. Zango ruwan kudi

hoton Adam A. Zango daga shafin hutudole.com
Dazune mukaji labarin yanda Adam A. Zango da bokanshi suka halarci gurin murnar kammala karatu da wasu dalibai suka gayyacesu , to a wannan bidiyon na kasa, Adamunne zaune a gurin bikin wani masoyinshi na mishi likin kudi, 'yan dari biyar-biyar.

Kudin suna da yawa, dan za'a iya ganin yanda wani dake kwashesu yake cika hannu, harma sun gagari hannun nashi dauka.

Myna mishi fatan Allah ya kara daukaka.


No comments:

Post a Comment