Saturday, 2 December 2017

Kalli yanda Asibitin titin zoo na Kano da gwamna Ganduje ya kasara, ke haskakawa da dare

Irin yanda asibitin titin zoo(gidan yari) dake Kano kenan, wanda gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya karasa, yake haskakawa da birgewa da dare, ana sa ran a ziyarar da shugaban kasa, Muhammadu Buhari zaikai jihar, ranar 6 ga watan nan na Disamba zai kaddamar da wannan asibiti.


Abin gwanun ban sha'awa.

No comments:

Post a Comment