Thursday, 14 December 2017

Kalli yanda Fati K.K ta yiwa mahaifiyar kwalliyar zamani

Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, Fati K.K ta yiwa mahaifiyarta irin kwalliyar zamanin nan, kamar yanda ake ganinta a wannan hoton na sama, Fatin ta bayyana cewa da kyar ta samu mahaifiyar tata ta tsaya ta mata wannan kwalliya.Kuma ta bayyana cewa tana matukar sonta.
Muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment