Wednesday, 6 December 2017

Kalli yanda gwamnan Adamawa, Bindow ya toshe hancinshi saboda warin gawarwakin da suke zube a garin Dong inda aka samu rikicin kabilanci

Gwamnan jihar jihar Adamawa, Jibirilla Bindow kenan, jiya a garin Dong inda sukaje tare da mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo dan ganin irin yanda rikicin kabilanci ya gudana a yankin, anyi kiyasin cewa, akalla mutane arba'inne suka rasa rayukansu dalilin wannan rikici.


Kuma a wannan hoton gwamnanne, dole tasa ya rufe hancinshi saboda warin gawarwaki dake zube a gurin.

No comments:

Post a Comment