Wednesday, 6 December 2017

Kalli yanda Hauwa Indimi ta shirya tsaf dan tafiya wajan hidimar bikin 'yar uwarta Maryam Indimi

Diyar hamshakin attajirin dan kasuwa kuma surikin shugaban kasa, Hauwa Indimi kenan a wannan hoton nata da ta shirya tsaf dan tafiya wajan hidimar bikin 'yar uwarta, Maryam Indimi, hoton nata ya dau hankula.
No comments:

Post a Comment