Wednesday, 13 December 2017

Kalli yanda jaruman fim din Hausa suka dauki wani hoto

Taurarin fina-finan Hausa, Ali Nuhu, Sarki da mawaki Nazifi Asnanic da jarumi Bello Muhammad Bello tare da me bayar da umarni Kamal S. Alkali kenan a wannan hoton nasu da suka yi tsayuwa irin ta yara aka daukesu hoto.Ali Nuhun yace duk girman mutum to akwai wani burbishi na yarinta a tattare dashi.

No comments:

Post a Comment