Tuesday, 26 December 2017

Kalli yanda wani yayi zanen gwamnan Kano, Ganduje dan tayashi murnar zagayowar ranar haihuwarshi

A jiyane mukaji labarin gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje yayi murnar zagayowar ranar haihuwarshi, inda ya cika shekaru sittin da takwas a Duniya, wannan wani hotone da wani kwararren me zage ya zana gwamnan dan tayashi murna.



Mun kara taya gwamna murna da fatan Allah ya karo shekaru masu albarka.

No comments:

Post a Comment