Tuesday, 12 December 2017

Karanta abinda mutane suka rika fada bayanda Masa'udah 'yar Agadas ta saka wannan hoton

Jarumar fina-finan Hausa, Masa'uda 'uyar Agadas kenan a wannan hoton nata data saka a dandalinta na sada zumunta da muhawara, hoton ya dauki hankula duk da cewa an daukeahine lokacin tana shirin wani fim.Karanta abinda mutane suka rika fadi akan wannan hoton:
No comments:

Post a Comment