Tuesday, 26 December 2017

Karanta muhimmin sakon karshem shekara na Hadiza Gabon

Tauraruwar finafinan Hausa, Hadiza Gabon ta fitar da wani sakon karshen shekara me cike da fadakarwa, Hadiza ta tambaya cewa me kayi ko kikayi a shekarar 2017 da kike alfahari dashi?.Gadai sakon kamar yanda ta rubuta:

"2017 ya kusa karewa, mai kayi ko kikayi a 2017 da kike alfahari dashi? mai zaka canja a rayuwan ka a 2018, babu wanda baya kuskure, kowa nada matsala a rayuwa. banbancin shine wasu sunfi wasu tawakkali. Ya Allah ka kara mana tawakkali da yarda da ikonka. Kaine kawai mai yi kuma kaine kawai hanawa"

Allah yasa mu dace

No comments:

Post a Comment