Thursday, 7 December 2017

Karin hotunan kamin biki na Amarya, Hauwa Indimi da Angonta Mustafa

A jiyane mukaji labarin cewa, hamshakin attajirin dan kasuwa kuma surikin shugaban kasa, Muhammad Indimi zai aurar da daya daga cikin 'ya'yanshi, anan Diyar tashice, Maryam, Amarya, tare da Angonta, Mustafa, suka dauki hotunan kamin biki.
Muna musu fatan Alheri da kuma Allah yasa ayi lafiya.
No comments:

Post a Comment