Thursday, 7 December 2017

Karin hotunan kamin biki na Maryam Indimi da angonta Mustafa

Diyar Hamshakin attajirin dan kasuwa, Maryam Indimi kenan a wannan hoton nata tare da Angonta Mustafa, sun dauki irin hotunan nan ne da akewa lakabi da kamin aure, Allah yasa ayi lafiya.

No comments:

Post a Comment