Saturday, 9 December 2017

Kayatattun hotuna daga gurin bikin Maryam Indimi da amgonta Mustafa

Hidimar bikin diyar hamshakin attajirin dan kasuwa, Maryam Indimi tare da Angonta Mustafa kenan a wadannan kayatattun hotunan nasu da akayi wani bikin al'ada da auke cewa wushewushe, 'yan uwa da abokan arziki sun taru dan tayasu murna.


Muna taya su murna da fatan Allah yasa ayi a gama lafiya.Lilbature/bighweddings


No comments:

Post a Comment